Fina-Finai-logo

Fina-Finai

RFI France

More Information

Location:

United States

Genres:

Podcasts

Networks:

RFI France

Language:

English


Episodes

Dalilan da ke sanyawa a jima ana fafatawa da wasu Jarumai a masana'antar Kannywood - 18/08/2018

8/17/2018
More
Shirin na yau tare da Hauwa Kabilar ya yi duba kan dalilan da ke sanya wasu jarumai jimawa suna haskawa a masana'antar Kannywood yayinda wasu kuma ana fara yayinsu sai a watsarsu.

Duration:00:19:59

Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu - 28/07/2018

7/27/2018
More
Shirin Dandalin Fasahar fina-finai na wannan lokaci da Hauwa Kabir ke gabatarwa ya tattauna da AbdulAzizi Muhammad M. Shariff, kan wasu muhimman al'amuran da suka shafi fin-finai, da suka hada da, hakkin mallaka da kuma wasu dalilan da suk sanyawa a jinkirta sakin fim.

Duration:00:19:59

Matsayin furodusa a harkar fina-finai - 21/07/2018

7/20/2018
More
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabir a wannan mako ya tattauna ne da wasu matasan furodushoshi a harkar fim a Najeriya.

Duration:00:19:59

Tattaunawa da masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya - 14/07/2018

7/13/2018
More
A Najeriya masu shirya fina-finai na ci gaba da fuskantar matsallolin da yanzu haka ga baki daya na kawo cikas ga burin da suka sa a gaba. Hawa Kabir ta samu zantawa da wasu daga cikin yan arewa dake ...

Duration:00:19:59

Kulawa da masu shirya fina-finai a Najeriya - 02/06/2018

6/1/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta mayar da hankali zuwa auren Megan da ya gudana a Birtaniya a makon da ya gabata,a daya geffen ta kuma mayar da hankali zuwa zargin da ake ...

Duration:00:19:59

Tattaunawa da dan wasan fina-finai na Nollywood Osita Iheme' Paw Paw" - 27/05/2018

5/26/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai,Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Osita Iheme da aka sani da sunan Paw Paw,wanda ya yi sharhi dangane da irin ci gaba da kalubale da yan wasan Fim ke ...

Duration:00:19:59

Gasar lashe kyautar AMMA Arewa Awards a Duniyar fina-finai a Najeriya - 19/05/2018

5/18/2018
More
A cikin shirin fasahar Fina-finai Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a duniyar Fina-finai musaman bayan da aka gudanar bayar da kyautar AMMA Arewa Awards a jihar Katsina dake ...

Duration:00:20:00

Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya 3 - 12/05/2018

5/11/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakar fina-finai a Najeriya,ta kuma duba wasu daga cikin matsallolin da yan Fim ke fuskanta ...

Duration:00:19:59

Rasuwar Hauwa Maina - 06/05/2018

5/5/2018
More
A cikin shirin dandalin fina-finai Hauwa Kabir ta maida hankali domin jin ta bakin wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar fim bayan rasuwar Hauwa Maina,daya daga cikin shahararrun yan wasan fim ...

Duration:00:19:59

Masu shirya wakokin a fina-finai na Hausa - 28/04/2018

4/27/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu zantawa da daya daga cikin masu shirya wakokin fim na hausa,wada ta samu ji ta bkin sa irin kalubale da suke fuskanta a wannan aiki da ...

Duration:00:19:59

Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya 2 - 15/04/2018

4/14/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai, Hauwa Kabir ta maida hankali ga masu tsarawa da shirya fina-finai a arewacin Najeriya. A cikin shirin ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu daukar ...

Duration:00:19:59

'Yan Wasan Fina-Finai Na Arewacin Najeriya - 07/04/2018

4/6/2018
More
Cikin wannan shiri za'a ji tarihin wasu mutane biyu Jarumai cikin shirin Fina-finai. Hauwa Kabir ta zata da Nuhu Abdullahi da kuma Fati Abubakar wadda aka fi sani da Fari Shuuma.

Duration:00:19:59

Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya - 31/03/2018

3/30/2018
More
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta dubo wasu daga cikin matsalollin da masu shirya fina-finai a Najeriya suke fuskanta da yanayin rayuwarsu cikin jama'a.

Duration:00:19:59

Sabuwar rigima tsakanin manyan Jaruman Kannywood Ali Nuhu da Adam A Zango - 24/03/2018

3/23/2018
More
Dandalin fasahar fina-finan hausa a wannan mako ya tabo muku yadda wutar rikici ke kara ruruwa tsakanin Jarumi Ali Nuhu da abokin Dabinsa Jarumi Adam A Zango. kusan za a iya cewa ba sabon abu bane rigimar jarumai amma a wannan karon batun ya sha bam-ban.

Duration:00:19:59

Ma'aurata 'yan fim a gidan aure - 24/02/2018

2/23/2018
More
Shirin dandalin Fasahar Fina-finai wanda Hauwa Kabir ke gabatarwa, shirin na wannan makon zai baku labarin yadda wasu 'yan fim suka dade a gidan aure, bayan wata shiri da ya tada hankalin masu saurare kan mutuwar auren wasu 'yan fim din har su 7. Kan haka wasu taurarin Kannywood ma'aurata su kayi tsokaci a kai.

Duration:00:19:59

Tattauna wa da wasu Jarumai a Fim din Sadauki - 17/02/2018

2/16/2018
More
Shirin dandalin fasahar Fina-finai, Wanda Hauwa Kabir ke gabarwa, a wannan Makon shirin yayi hira da wasu fitattun jarumai da suka nuna bajintar su a wani sabon fim da daya daga cikin manyan ...

Duration:00:19:59