Ilimi Hasken Rayuwa-logo

Ilimi Hasken Rayuwa

RFI France

More Information

Location:

United States

Genres:

Podcasts

Networks:

RFI France

Language:

English


Episodes

Muhimmancin koyan harshen Faransanci a duniya (2) - 20/11/2018

11/19/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da yake tattauna ne game muhimmancin koyan harshen Faransanci a duniya.

Duration:00:10:25

Muhimmancin koyan harshen Faransanci a duniya - 13/11/2018

11/12/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da wani taro da aka gudanar a Jami'ar Usman Dan Fodio ta Najeriya da zummar nazari kan muhimmancin ...

Duration:00:09:59

Matsalar yada labaran karya na yiwa aikin jarida barazana - 06/11/2018

11/5/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari tare da tattaunawa da masana kan illar da labaran karya ke yiwa aikin jarida barazana da kuma hanyoyin da za a bi wajen magance wannan matsala.

Duration:00:10:20

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya (2) - 05/11/2018

11/4/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya dora ne kan na makon da ya gabata, in da ya kai ziyara cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya don ...

Duration:00:10:07

Makafin da ke sarrafa na'urar komputa a Najeriya - 23/10/2018

10/22/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya kai ziyara ne cibiyar horar da makafi ta gwamnatin tarayya a Najeriya, in da ya tattauna kan ilimi da fasahar da Allah ya ...

Duration:00:09:47

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa (2) - 16/10/2018

10/15/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna da wani matashi dan Najeriya Amiru Abdullahi daga jihar Kano, wanda ya samu nasarar kera injin samar da ...

Duration:00:10:35

Matashi dan Najeriya ya kera injin janareta mai amfani da ruwa - 09/10/2018

10/8/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci, ya tattauna ne da wani matashi dan Najeriya Amiru Abdullahi daga jihar Kano, wanda ya samu nasarar kera injin samar da hasken wutar lantarki, mai amfani da ruwa a maimakon man fetur.

Duration:00:09:59

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa (3) - 02/10/2018

10/1/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya game da matashin dan Najeriya, Engr.

Duration:00:10:21

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa (2) - 25/09/2018

9/24/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya da ya tattaunawa game da wasu kere-kere da wani matashin dan Najeriya, Engr.

Duration:00:10:44

Dan Najeriya mai kera kayayyakin saukake rayuwa - 18/09/2018

9/17/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa ne game da wasu kere-kere da wani matashin dan Najeriya, Eng.

Duration:00:09:59

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri (3) - 11/09/2018

9/10/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya dora ne akan na makwanni biyu da suka gabata, in da yake tattauna kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan ...

Duration:00:09:54

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri (2) - 04/09/2018

9/3/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya, in da ya tattauna kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta ...

Duration:00:10:00

Dan jarida na da 'yancin boye majiyarsa ta sirri - 28/08/2018

8/27/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda jami'an tsaro ke tirsasa wa 'yan jaridu bayyana majiyarsu ta sirri duk da dokokin da suka bai ...

Duration:00:09:34

Matsalar faduwar jarabawa a makarantun Nijar (2) - 14/08/2018

8/13/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan matsalar faduwar jarabawa tsakanin dalibai a makarantun Jamhuriyar ...

Duration:00:10:41

Matsalar faduwar jarabawa a makarantun Nijar - 07/08/2018

8/6/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan matsalar faduwar jarabawa a makarantun jamhuriyar Nijar, lamarin da shugaban kasar ya ce, yana ci masa tuwo ...

Duration:00:10:13

Tasirin shirin yaki da Jahilci a jihohin Kano da Sokoto kashi na 4 - 31/07/2018

7/30/2018
More
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' wanda Bashir Ibrahim Idris ke gabatarwa, ya dora ne kan tattauna batun gagarumin shirin gwamnatin Najeriya na yaki da jahilci a jihohin Kano da Sokoto.

Duration:00:09:29

Tasirin yaki da Jahilci a arewacin Najeriya kashi na uku - 24/07/2018

7/23/2018
More
Shirin Ilimin hasken rayuwa a wannan karon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora kan tasirin da yaki da jahilci ke yi a wasu daga cikin jihohin arewacin Najeriya, a wani mataki na horar da mutane rubutu da karatu.

Duration:00:10:51

Tasirin yaki da jahilci a jihar Sokkoto - 17/07/2018

7/16/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya game muhimmancin shirin yaki da jahilce da wasu jihohin arewacin Najeriya suka bullo da shi da ...

Duration:00:09:59

Tasirin yaki da jahilci a jihar Kano - 10/07/2018

7/9/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan tasirin shirin yaki da jahilci da gwamnatin jihar Kano a Najeriya ta bullo da shi don ilmantar da manyan ...

Duration:00:10:41

Dan Najeriya ya yi nasarar kera rigar silke ta zamani (2) - 26/06/2018

6/25/2018
More
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dore kan na makon jiya, in da ya tattauna game da wani matashi dan Najeriya daga garin Bauchi da ya kera wata rigar silke da ...

Duration:00:09:59