Kasuwanci-logo

Kasuwanci

RFI France

More Information

Location:

United States

Genres:

Podcasts

Networks:

RFI France

Language:

English


Episodes

Mutane na jinkirin gwajin cutar hanta - 17/09/2018

9/16/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da cutar hanta da aka fi sani da Hepatitis a turance da ke ci gaba da addabar mutane da dama.

Duration:00:10:02

Alhazan bana sun yi fama da cutuka a Saudiya - 10/09/2018

9/9/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan halin rashin lafiya da Alhazan bana suka fuskanta a yayin aikin Hajji a Saudiya sakamakon matakin rusa cibiyoyin kiwon ...

Duration:00:10:09

Illolin da cin naman layya ba tare da aune ba, ke haddasawa koshin lafiyar al'umma. - 20/08/2018

8/19/2018
More
Shirin duniyar lafiya jari na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, zai duba matsalolin kiyon lafiyar da al’umma ke fuskanta ne, a ko wace sallar layya, sakamakon yadda suke cin nama ba tare ...

Duration:00:10:01

Dabi'un da ke haddasa yaduwar Cutar Koda a wasu jihohin Najeriya - 30/07/2018

7/29/2018
More
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon, ya tattauna da masu ruwa da tsaki a fannin lafiya, kan wani binciken masana lafiya da ya yi gargadin cewa cutar koda na neman zama babbar barazana a wasu jihohin arewacin Najeriya guda hudu.

Duration:00:10:16

Kasashen duniya na goyon bayan haramta sigari - 23/07/2018

7/22/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan goyon bayan da Hukumar Lafiya ta Duniya ta samu daga manyan kasashen duniya don haramta shigar da taba sigari ...

Duration:00:10:08

Matan Nijar na bada tazarar haihuwa - 16/07/2018

7/15/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan nasarar da Jamhuriyar Nijar ta samu wajen takaita yawan haihuwa akai akai tsakanin matan kasar.

Duration:00:09:51

Haramcin sayar da nau'ikan madara masu illa ga jarirai ya kankama a Afrika - 09/07/2018

7/8/2018
More
Shirin lafiya jari ce ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe suka tashi tsaye wajen ganin sun kawo karshen sayar da wasu nau'ikan madara da ke da matukar illa ga lafiyar jarirai.

Duration:00:10:04

Kalubalen yaduwar cutar Amosanin jini a Nijar - 02/07/2018

7/1/2018
More
Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan lokaci ya mayar da hankali kan kalubalen cutar Sikila Emasi ko kuma amosanin jini wadda aka fi sani da Sickle Cell a turance, cutar da yanzu haka ke ci gaba da yaduwa a wasu sassan nahiyar Afrika ciki har da Nijar wadda ke matsayin ja gaba.

Duration:00:09:39

Dalilan da ke haddasa cutar Gyambon Ciki (Ulcer) - 18/06/2018

6/17/2018
More
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako ya tattauna Dakta Isma'il Muhammad Inuwa, kwararren likita a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano a Najeriya, akan cutar Gyambon Ciki, dalilan da suke haddasa cutar, yanayi da kuma hadarinta.

Duration:00:09:54

Tsarin cin abinci a cikin Ramadan don kiwon lafiya - 28/05/2018

5/27/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir ya yi nazari kan muhimmancin tsarin cin abinci a cikin watan azumin Ramadan, in da masana ke gargadin cin kowanne irin abinci da zaran an yi ...

Duration:00:09:58

Halin da Codeine ke jefa matasa a Najeriya kashi (2) - 21/05/2018

5/20/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya dore ne kan na makon jiya, in da ya tattauna kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke ...

Duration:00:10:01

Halin da Codiene ke jefa matasa a Najeriya kashi (1) - 14/05/2018

5/13/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na haramta shigo da magungunan da ke dauke da sinadarin Codeine saboda yadda ...

Duration:00:09:53

Kungiyar masu shagunan saida magunguna sun haramtawa manbobinsu yiwa marasa lafiya allura - 07/05/2018

5/6/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce, ya tattauna ne akan matakin da kungiyar masu kananan shaguna na sayar da magunguna a Najeriya ta dauka, na haramtawa manbobinta yiwa marasa lafiya allura, tare da kuma fayyace musu nau'in magungunan da doka ta amince su rika saidawa.

Duration:00:10:02

Kalubalen da ake fuskanta sakamakon karancin likitocin hakora a kasar Nijar - 30/04/2018

4/29/2018
More
A Jamhuriyar Nijar, kasar da ke da mutane sama da milyan 18 amma kuma take fama da karancin likitocin hakora, yayin da alkalumma ke nuni, duka duka likitocin hakora da ake da su a fadin kasar ba su ...

Duration:00:09:48

Cutar Laka na addabar matasa da dama a duniya - 23/04/2018

4/22/2018
More
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan cutar Laka wato Spinal cord injury da ke addabar matasa da dama.

Duration:00:10:36

Nijar ta dauki matakin hana jami'an gwamnati duba lafiyarsu a waje - 16/04/2018

4/15/2018
More
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Nijar ta dauka na haramta wa manyan jami'an gwamnati da suka hada da Ministoci da Sanatoci ...

Duration:00:10:12

Magungunan cutukan daji da siga - 02/04/2018

4/1/2018
More
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan magungun cutukan daji da siga da da ke kai ga samun asarar rayukan mutane da dama a sassan duniya.

Duration:00:09:54

Cutuka na ta'azzara a lokacin zafi a Najeriya da Nijar - 26/03/2018

3/25/2018
More
Shirin Lafiya Jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da cutukan da ke ta'azzara tsakanin al'umma a lokacin zafi da suka hada da cutar Sankarau da Zazzabin ...

Duration:00:10:04

Matsalar shanyewar barin jiki - 05/03/2018

3/4/2018
More
Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da matsalar mutuwar barin-jiki ko kuma sandarewar wata gaba ko kuma kagewar kashi a jikin dan Adam, matsalar da ...

Duration:00:10:02

Badakalar rashawa ta jefa fannin lafiya cikin baraza a Najeriya - 26/02/2018

2/25/2018
More
Shirin lafiya jari ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari game da gagarumar barazar da fannin kiwon lafiya ke fuskanta a Najeriya bayan wata badakalar almundahana da aka bankado a ...

Duration:00:10:27