Wasanni-logo

Wasanni

RFI France

More Information

Location:

United States

Genres:

Podcasts

Networks:

RFI France

Language:

English


Episodes

Kungiyoyin kwallon kafa na Mata a Nijar - 14/12/2018

12/13/2018
More
A dai-dai lokacin da kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Najeriya,Kamaru da Afrika ta kudu suka soma tattance hanyoyin kawo gyara zuwa kungiyoyin kwallon kafa bangaren mata,a Jamhuriyar Nijar,wasu ...

Duration:00:10:26

Taron karrama bikin 'yan wasan Najeriya daga fannoni daban-daban a jihar Kano - 10/12/2018

12/9/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari karon wani taron karrama 'yan wasan Najeriya da suka yi fice a fannonin wasannin da suke yi daban-daban. Shirin ya tattauna kan dalilin shirya taron irinsa na farko, da wasu batutuwa da ke zama kalubale ga al'amuran wasanni.

Duration:00:10:03

Martanin kasashen Afrika ga hukumar CAF - 07/12/2018

12/6/2018
More
A yau juma'a shugaban hukumar kwallon kafar Afrika ,Ahmad Ahmad zai tattaunawa da sashen faransanci na rediyon Faransa RFI, da niyar kawo karin haske dangane da matakin da hukumar ta dau na canza ...

Duration:00:10:13

Martanin 'Yan Kamaru dangane da kwacewa kasar damar karbar bakuncin gasar AFCON - 03/12/2018

12/2/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin, ya tattauna ne da masu ruwa da tsaki akan harkar wasanni dangane da matakin hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF na kwace damar da ta baiwa ...

Duration:00:10:05

Rikicin Shugabancin a kungiyoyin kwallon kafa a Nijar - 30/11/2018

11/29/2018
More
Yanayin shugabancin kungiyoyin kwallon kafa a Nijar ya soma haifar da jan kafa ga rayuwar kungiyoyin a cikin jihohin kasar. Masu sharhi sun mayar da hankali tareda gabatar da shawarwari da za su ...

Duration:00:10:21

Birnin Abuja zai karbi bakuncin kakar wasannin motsa jiki na Najeriya - 26/11/2018

11/25/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci wanda AbduRahman Gambo Ahmad ya shirya ya kuma gabatar, ya tattauna akan shirye-shiryen gudanar da kakar wasannin motsa jiki na Najeriya, wanda babban birnin kasar Abuja zai karbi jagoranci. Za a soma wasannin daga ranar 6 ga watan Disamba na wannan shekara zuwa ranar 16 ga watan.

Duration:00:10:06

Didier Drogba yayi ritaya daga Kwallon kafa - 23/11/2018

11/22/2018
More
Didier Drogba dan kasar Cote D’Ivoire dake taka leda a baya a kulob na Phoenix dake kasar Amurka ya sanar da yi ritaya daga kwallon kafa. Didier Drogba da ya taba taka leda a Chelsea na kasar ...

Duration:00:10:08

Najeriya ta samu gurbi a Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru - 19/11/2018

11/18/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da kasashen Najeriya da Morocco da Mali da Uganda suka samu ta samun gurbi a Gasar Cin Kofin Afrika ...

Duration:00:10:13

AS SONIDEP ya lashe kofin gasar Ligue a Nijar - 16/11/2018

11/15/2018
More
Shirin na yau zai kai mu ne a Jamhuriyar Nijar tareda mayar da hankali zuwa ga nasarar da kulob na AS SONIDEP dake birnin Yameh ya samu tareda lashe kofin gasar Ligue da ake gudanarwa kowace shekara ...

Duration:00:10:30

Wasanni na hada kan al'umma masamman matasa - 12/11/2018

11/11/2018
More
Shirin duniyar wasannin na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tattauna ne kan matakin gwamnatin Najeriya na sake farfado da bukin wasanni na kasa wanda akeyi tun 1973, wanda tsohon shugaban kasar Yakubu Gawan ya samar, matakin da gwamnatin tace hanya ce da ke hada kawunan al’umma masamman matasa.

Duration:00:10:00

Matsalar da ta hana Kano Pillars lashe kofin Aiteo a Najeriya - 05/11/2018

11/4/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da matsalar da ta haddasa kashin da Kano Pillars ta sha a hannun Enugu Rangers a wasan karshe na gasar cin ...

Duration:00:10:19

Matsalar rashin biyan albashi kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles a Najeriya - 02/11/2018

11/1/2018
More
shirin labarin wasanni na wannan mako ya duba matsalar rashin biya albashin yan wasan kungiyar kwallon kafa ta super eagles a Najeriya tare da Abdullahi Issa, asha saurare lafiya.

Duration:00:09:50

Za a gudanar da gasar kokawa a watan Disemba a Tillabery - 26/10/2018

10/25/2018
More
A Jamhuriuyar Nijar,Hukumar kokawa ta kasa ta tsaida watan Disemba na shekarar bana a matsayin watan da za a gudanar da gasar kokawa ta kasa. A wannan karo za a gudanar da gasar ne a jihar Tillabery ...

Duration:00:10:47

Real Madrid na fuskantar koma baya mafi muni cikin shekaru 33 - 22/10/2018

10/21/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi nazari ne akan kalubalen da kungiyar Real Madrid ke fuskanta a kakar wasa ta bana, da kuma dalilan da suka haifarwa da kungiyar wannan jeri na rashin nasarori.

Duration:00:09:56

Senegal za ta karbi bakuncin gasar Olympics a 2022 - 15/10/2018

10/14/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da nasarar da Senegal ta samu ta kasancewa kasa ta farko daga Afrika da za ta karbi bakwancin gasar Olympics ta Matasa a ...

Duration:00:09:41

Ko Kamaru ta shirya karbar gasar cin kofin Afrika? - 08/10/2018

10/7/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne game da kintsawar Kamaru ta karbar Gasar Cin Kofin Kasashen Afrika ta 2019.

Duration:00:09:50

Saudiya,sabuwar Duniyar kwallon kafa - 01/10/2018

9/30/2018
More
A cikin shirin Duniyar wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya leka Saudiya don tattaunawa game da sauye-sauyen da aka samu a fannin kwallon kafa inda yanzu haka aka baiwa mata damar shiga filayen ...

Duration:00:10:09

Muhawara kan dalilan da suka jawo sauyi a kyautar gwarzon dan wasan kwallon duniya ta FIFA na bana - 28/09/2018

9/27/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci yayi tattauna kan muhawarar da har yanzu ke cigaba da gudana tsakanin masu bibiyar harkar kwallon kafa, dangane da sauyin da aka samu a kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya da hukumar FIFA ke bayarwa.

Duration:00:11:05

NFF ta gudanar da zabe irinsa na farko cikin shekaru 60 - 24/09/2018

9/23/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da sake zaben Amaju Pinnick a matsayin shugaban Hukumar Kwallon Kafar Najeriya wanda a karon farko kenan ...

Duration:00:10:07

Hasashen masana kan gasar zakarun Turai ta bana - 17/09/2018

9/16/2018
More
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari game da gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai da ake fara gudanarwa a ranar Talatan nan.

Duration:00:09:57