HausaRadio.net-logo

HausaRadio.net

News

HausaRadio.net - Online Hausa Radio

Location:

United States

Genres:

News

Description:

HausaRadio.net - Online Hausa Radio

Language:

Hausa


Episodes
Ask host to enable sharing for playback control

"Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao

5/24/2021
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa. Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U
Ask host to enable sharing for playback control

Komai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura

9/4/2020
Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa a Jami'ar Bayero ta Kano. Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).
Ask host to enable sharing for playback control

#RanarHausa 2020-08-25 Arewa Radio 93.1's Program with BANNigeria

8/25/2020
Shirin Arewa Radio kan #RanarHausa2020 tare da Faisal Abdullahi (@BANNigeria) da Mazhun (@HausaTranslator) na Bloggers Association of Northern Nigeria.

Duration:00:52:32

Ask host to enable sharing for playback control

#RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano

8/24/2020
Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020. Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020. Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com
Ask host to enable sharing for playback control

Kaucewa #LabaranBogi (Stopping the spread of #FakeNews in Hausa media)

7/25/2020
Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani. Related links: https://twitter.com/CDDWestAfrica_H/status/1286959730716545026 https://youtu.be/aOgO9amMnl4 #ADainaYadaLabaranKarya #ADenaYadaLabaranKarya #StopFakeNews #StopSpreadingFakeNews #FakeNews #HausaFakeNews #FakeHausaNews #LabaranBogi

Duration:00:22:18

Ask host to enable sharing for playback control

Asalin Ranar Hausa 2015 - Shirin VOA Hausa na Yau Da Gobe

7/25/2020
Jamila Kabiru Fagge da Bashir Ahmad sun tattauna akan #RanarHausa August 26, 2015 Originally released August 28, 2015 on https://www.voahausa.com/a/2918757.html and https://soundcloud.com/voahausa/yau-da-gobe-134.

Duration:00:19:05

Ask host to enable sharing for playback control

DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28

5/28/2020
DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28 Mai gabatarwa: Fauziyya Dauda

Duration:00:09:40

Ask host to enable sharing for playback control

Hausa News Headlines - Kanun Labaran Hausa na 2020.05.08

5/9/2020
Full transcript: http://hausadictionary.com/hausaradio/20200508 1 Kanun Labaran DW Hausa - Shirin Yamma 08.05.20202 Kanun Labaran VOA Hausa - Shirin Dare 2030 UTC (30:00) - Mayu 08, 20203 Kanun Labaran RFI Hausa 20h00 - 20h17 GMT - Labarai 08/05 20h00 GMT4 Kanun Labaran Talabijin na BBC Hausa 08/05/20205 Kanun Labaran Radio VOH 3 - 20200508

Duration:00:05:02

Ask host to enable sharing for playback control

BBC Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.22

5/22/2019
Show notes and transcript <> Cikakken bayanin wannan podcast din: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190522

Duration:00:01:32

Ask host to enable sharing for playback control

RFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18

5/18/2019
Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa K'asashek'arfintattalin arzikisaniG7sungudanar dabirninParistaromayar dahankalizuwa gabatutuwansukashafikiwon lafiyaYayin dagwamnatink'asar'yan adawacigabaruwaranasomatattaunawajishafin sada zumuntaFacebookrusarshafukana k'aryaamfanidominrubutakalamaibatutuwadacek'asasheDRCGabbacinjamhuriyardemokradiyarKongojiyaJuma'aharfuskanciborikai garasarand'alibishekarusha biyuIdansauranlokacilabaranwasannisportsnewshttp://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518

Duration:00:01:15

Ask host to enable sharing for playback control

VOA Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17

5/18/2019
Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri ShugabanAmurkajiyaAlhamissanar dawanisabontsarindokanbakin haurewandadokannanwatasabuwak'irzatonshigayak'iIrank'aratankiyagabastsakiyaBurkina FasoBayanhakaministanharkokinwajenBurkina Fasoyayikirak'asashenduniyakafawatahad'akaryak'iayyukanta'addacik'asashenAfghanistanyankinSahelhttp://bit.ly/VOAHausaSafe20190517

Duration:00:01:50

Ask host to enable sharing for playback control

BBC Hausa News Headlines <> Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17

5/17/2019
Host Mai gabatarwa: Aisha Sharif Baffa Yaucedairanaryak'idacutar hawan jiniwatohypertensiontaduniyaTohkoyamutumzaikarekansadagakamuwadawannancuta "Farko, mutum ya zama cewa yana yawan motsa jiki. Sannan kuma a … Read More at http://bit.ly/BBCHausaSafe20190517 Thank you for subscribing. Share this episode.

Duration:00:01:34

Ask host to enable sharing for playback control

DW Hausa Shirin Safe na 2019-03-01

3/1/2019
DW Hausa Shirin Safe 01.03.2019 [1] Masana tattalin arziki da hada-hadar kudi a Najeriya, sun bada shawarar cewa ya kamata gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, ta bada himma wajen raya tattalin arzikin kasar musamman a yankin arewacinta domin magance matsalolin da ke addabar yankin.

Duration:00:01:20

Ask host to enable sharing for playback control

ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019)

2/15/2019
ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [1] [2]

Duration:00:03:04

Ask host to enable sharing for playback control

BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019)

2/14/2019
BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (11:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku.

Duration:00:01:07

Ask host to enable sharing for playback control

BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019)

2/14/2019
BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] "Dubu biyu da sha biyar (2015), na je zan jefa ƙuri'a na, aka ce min ni in bi layi domin ban fi kowa ba. A bisa ga kundin tsarin dokoki na hukumar zaɓe. Mu akwai kulawa ta musamman. Idan muka zo, ba za mu bi layi ba.

Duration:00:01:19

Ask host to enable sharing for playback control

BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

2/14/2019
BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Gamboru"Gashi bayan mun yi gangamin mutane, daga ko'ina sun taho, har da masu hawan jakuna da dawakai. Da muka je, muka tarar an sa kwaɗo, an hana.""Na farko dai, fili na gwamnati ne kuma na tabbata akwai ƙa'idoji wadda ake bi. Maganar cewa wai yau an hana su taro domin wani abu... tsoron faɗuwa ne, shi ya sa suke neman duk ta hanyar da za'a bi a tayar da hankali."

Duration:00:01:26

Ask host to enable sharing for playback control

VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019)

2/14/2019
VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] Mansur Dan Ali"Ko ƙasar America, ko ƙasar Ingila (England), ko ƙasar Russia, ba za su ce suna da isasshun kaya da suka ishe su ba.Ibrahim Mago

Duration:00:01:12

Ask host to enable sharing for playback control

VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019)

2/14/2019
VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [1] [2] "Mu mun ɗauka sojoji ne, ashe ba sojoji ba ne. Suna da kayan sarki kuma dukansu sun more..."

Duration:00:01:36

Ask host to enable sharing for playback control

World Radio Day in Hausa (Ranar Rediyo ta Duniya 2019)

2/13/2019
RFI HausaWorld Radio DayDW HausaBBC Hausa

Duration:00:08:48