More Information

Location:

United States

Genres:

Podcasts

Networks:

RFI France

Language:

English


Episodes

Nasarori da kalubalen yaki da cutar Sikila - 21/01/2019

1/20/2019
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan nasarori da kuma kalubale da kwararru suka gamu da su a kokarinsu na lalubo hanyar magance cutar amosanin jini da ...

Duration:00:10:02

Taron kungiyar masana hada magunguna a Najeriya kan yadda za'a magance matsalar muggan kwayoyi - 03/12/2018

12/2/2018
More
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako, ya maida hankalinsa kan taron da masana hada magunguna na Najeriya suka shirya, domin lalubo hanyar magance matsalar shan muggan kwayoyi dake dada fadada a tsakanin matasa, magidanta da matan aure a Najeriya.

Duration:00:10:06

Dalilan da suke haddasa cutar mutuwar barin jiki da hanyoyin magance ta - 26/11/2018

11/25/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako ya yi nazari ne akan cutar mutuwar barin jiki. Shirin wanda Azima Bashir Aminu ta gabatar ya tattauna da masana kan dalilan da suke haddasa wannan cuta da kuma sauran batutuwan da suka shafi wannan cuta.

Duration:00:10:05

Matsalar shirin ishorar lafiya a Najeriya - 19/11/2018

11/18/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya ci gaba da nazari kan matsalar da ake fama da ita a shirin Inshorar Lafiya a Najeriya.

Duration:00:10:05

Dan barwar Inshoran lafiyar a Najeriya - 12/11/2018

11/11/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon,tare da Zainab Ibrahim, ya ci gaba da tattaunawa kan badakalar inshoran lafiya a Najeriya, tsakanin shugaban gudanarwar hukumar Farfasa Usman Yusuf da kuma hukumar gudanarwarsa.

Duration:00:10:39

Yawaita amfani da maganin kara kuzarin mazakuta na haifar da matsaloli ga lafiyar jiki - Masana - 22/10/2018

10/21/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan mako, ya tattauna akan batun yawaitar amfani da magungunan karin kuzari a tsakanin maza, matsalar da masana lafiya suka yi gargadin cewa hakan zai haifar da matsaloli ga lafiyar dan adam.

Duration:00:10:05

Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa (2) - 15/10/2018

10/14/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar ...

Duration:00:09:41

Maganin gargajiya na warkar da Kanjamau da Kansa - 08/10/2018

10/7/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da maganin gargajiya da ke warkar da masu dauke da miyagun cutuka kamar Kanjamau da Kansa.

Duration:00:10:31

Amfanin cin namijin goro ga dan Adam - 01/10/2018

9/30/2018
More
A cikin shirin lafiya jari ce,Zeynab Ibrahim ta samu tattaunawa da masu kula da lafiya dangane da alfanun cin namijin goro ga dan Adam. Allah ya bamu lafiya.

Duration:00:10:00

Cutar Malaria na kamari a lokacin damina - 24/09/2018

9/23/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir ya tattauna ne game da cutar Zazzabin Cizon Sauro ko kuma Malaria a lokacin damina da kuma matakan kare kai daga kamuwa da cutar.

Duration:00:09:22

Mutane na jinkirin gwajin cutar hanta - 17/09/2018

9/16/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne game da cutar hanta da aka fi sani da Hepatitis a turance da ke ci gaba da addabar mutane da dama.

Duration:00:10:02

Alhazan bana sun yi fama da cutuka a Saudiya - 10/09/2018

9/9/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan halin rashin lafiya da Alhazan bana suka fuskanta a yayin aikin Hajji a Saudiya sakamakon matakin rusa cibiyoyin kiwon ...

Duration:00:10:09

Illolin da cin naman layya ba tare da aune ba, ke haddasawa koshin lafiyar al'umma. - 20/08/2018

8/19/2018
More
Shirin duniyar lafiya jari na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, zai duba matsalolin kiyon lafiyar da al’umma ke fuskanta ne, a ko wace sallar layya, sakamakon yadda suke cin nama ba tare ...

Duration:00:10:01

Dabi'un da ke haddasa yaduwar Cutar Koda a wasu jihohin Najeriya - 30/07/2018

7/29/2018
More
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon, ya tattauna da masu ruwa da tsaki a fannin lafiya, kan wani binciken masana lafiya da ya yi gargadin cewa cutar koda na neman zama babbar barazana a wasu jihohin arewacin Najeriya guda hudu.

Duration:00:10:16

Al'umma sun yi na'am da shirin WHO kan fara yaki da safarar Taba Sigari a watan Satumba - 23/07/2018

7/22/2018
More
Matakin na hukumar lafiya ta duniya WHO wadda ta ambata fara yaki da safarar ta taba sigarin a watan Satumba mai zuwa tuni ya fara samun karbuwa ga al'umma musamman iyaye wadanda ke ganin ita ce hanyar ta fara shaye-shaye.

Duration:00:10:08

Matan Nijar na bada tazarar haihuwa - 16/07/2018

7/15/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya yi nazari ne kan nasarar da Jamhuriyar Nijar ta samu wajen takaita yawan haihuwa akai akai tsakanin matan kasar.

Duration:00:09:51

Haramcin sayar da nau'ikan madara masu illa ga jarirai ya kankama a Afrika - 09/07/2018

7/8/2018
More
Shirin lafiya jari ce ya mayar da hankali kan yadda wasu kasashe suka tashi tsaye wajen ganin sun kawo karshen sayar da wasu nau'ikan madara da ke da matukar illa ga lafiyar jarirai.

Duration:00:10:04

Kalubalen yaduwar cutar Amosanin jini a Nijar - 02/07/2018

7/1/2018
More
Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan lokaci ya mayar da hankali kan kalubalen cutar Sikila Emasi ko kuma amosanin jini wadda aka fi sani da Sickle Cell a turance, cutar da yanzu haka ke ci gaba da yaduwa a wasu sassan nahiyar Afrika ciki har da Nijar wadda ke matsayin ja gaba.

Duration:00:09:39

Dalilan da ke haddasa cutar Gyambon Ciki (Ulcer) - 18/06/2018

6/17/2018
More
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan mako ya tattauna Dakta Isma'il Muhammad Inuwa, kwararren likita a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano a Najeriya, akan cutar Gyambon Ciki, dalilan da suke haddasa cutar, yanayi da kuma hadarinta.

Duration:00:09:54

Tsarin cin abinci a cikin Ramadan don kiwon lafiya - 28/05/2018

5/27/2018
More
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Azima Bashir ya yi nazari kan muhimmancin tsarin cin abinci a cikin watan azumin Ramadan, in da masana ke gargadin cin kowanne irin abinci da zaran an yi ...

Duration:00:09:58